Use APKPure App
Get Arewa Kallo old version APK for Android
Arewa Kallo Shafi Ne Dake kawo muku duk wani Abu daya shafi Harshen hausa
Zaku iya Amfani Da Wannan Application din na Arewa Kallo, domin samun Fina Finai Fassarar Hausa Da Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novels cikin sauki, Da samun ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indien hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda baza ku samu A Ko ina ba, da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa, cikin sauki.
Application Wannan din ya tattara muku komai A guri daya, wanda Ya danganci harden hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta abubuwan da akasa akai sannan zaka iya téléchargement din abubuwan da suke A kai a wayarka,
abubuwan da suke cikin wannan application din sune karamar haka :
fina finai fassarar haoussa
Littafan hausa Na soyayya Da na Yaki
Labaran Duniya
haoussa fin finan
musha dariya
wakokin hausa hiphop
chansons haoussa
wakokin hausa vidéo audio
musha dariya
fassarar sultan haoussa indien
fassarar haoussa
Makullin Sirri
fassarar Arewa24
Tarkon Kauna
fassarar algaita
agent ragaf fassarar hausa
sapné suhane
dadin kowa sabon salo
kwana casa'in Arewa24
tendance arewa
haoussa fin finan
koyarwa da hausa
labaran duniya
Tendance Arewa
hotunan hausawa
tataunawa
nishadantarwa da yaren hausa
fadakarwa
da sauran su.
Duk wani abu daya danganci durcir hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu ako ina ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application na Arewa Kallo kadai,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, site web zai iya shiga din mu na
https://www.arewakallo.com
domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application na Arewa Kallo.
douniya Labaran ;
. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki ;
. Labaran Siyasa
. Labaran Wasanni da Kwallon kafa
. Labaran Shakatawa
. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna
. Hira da jarumai
. Labaran abubuwan da ke faruwa Yau Da Kullum.
Telechargé par
Gio Kaishauri
Nécessite Android
Android 4.4+
Catégories
Signaler
Last updated on Sep 7, 2024
Kusauke Wannan Manhajar Domin Samun Fina - Finai Fassarar Hausa Da Labarai Cikin Matukar Sauki
Arewa Kallo
9.8 by Arewamedia - Apps
Sep 7, 2024