Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
MALUKUSSAIFI IBNI ZIZAZZANUN l icône

1.0 by Visual Techs


Apr 28, 2021

À propos de MALUKUSSAIFI IBNI ZIZAZZANUN l

Littafi na daya 1

Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin Sarki da manzon sa Annabinmu Muhammad tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi,

wanda ya bamu iko ga jama'a domin su samu abin debe kewa da nishadantarwa yayin

karantashi.

Shi wannan littafin, fassarace daga dur larabci zuwa na hausa domin jama'a su amfaneshi.

Shi wannan littafi mafi yawancin mutanen yanzu basu sanshi ba, domin Malamai ne ada suke karanta wa jama 'a shi idan sunajin nishadi.

Zakuji cewa Wannan littafin ya kunshi labaran soyayyaya, nishadi da kuma abubuwa iri daban-daban, wadanda suka kunshi sha'anin

bokanci da tsafe-tsafe wanda mutanen wancann lokaci suka kware a kai.

Za kuma aji yadda rayuwa prendre kasancewa ga

wannan sarki, tun tasowar sa da kuma girmansa, kama izuwa lokacin daya zama kasaitaccen Sarki da kuma mutuwar sa.

Kuma za aji cewa wannan littafin ya shafi bangaren addini da kuma ma'amaloli na rayuwar alumma. halakata. MAALIKUS-SAIF

Bin ZIYAZINUN un karan kansa un taba samu rayuwa irin tasa.

ldan muka duba tarihin masarautar BORNO zamu samu cewa daya daga cikin wadanda suka taba yin sarauta a wannan masarauta wadanda akeyiwa lakabi da Saifawa Dinas (Wato

Daular Saifawa), tayi kimanin Shekara dubu kafin ta gushe,

wannan zuria ta saifawa sun samo sunansu ne daga wannan babban Sarki kuma kamar yadda tarihi ya nuna shine ya kafata.

Don haka labari da aka bayar akan wannan Sarki SAIF yana iya zama kirkirerren labari ko

kuma shi Sarkin ya zamto antaba samunsa A hakikama yankin da wannan sarkin ya zauna wato HAMRA'U YAMEN ko YAMEN wato kamar yadda

wannan littafin tarihin ya nuna.

Quoi de neuf dans la dernière version 1.0

Last updated on Apr 28, 2021

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande MALUKUSSAIFI IBNI ZIZAZZANUN l mise à jour 1.0

Telechargé par

James Aidoo

Nécessite Android

Android 4.4+

Voir plus

MALUKUSSAIFI IBNI ZIZAZZANUN l Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.