Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Hudubobin Juma'a | Sheikh Jafa icône

1.0 by sakwaya


Aug 28, 2022

À propos de Hudubobin Juma'a | Sheikh Jafa

Hudubobin Sallar Juma'a | Marigayi Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano | Partie 1

Un cheikh haifi marigayi

Ja'afar Mahmoud Adam a

Garin Daura, un shekara ta 1962

(ko da yake wani lokacin

yakan ce 1964).

Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara

karatunsa na allo a gidansu, un

wurin mijin yayarsa, Malam

Haruna, wanda kuma dan

uwansu ne na jini. Daga nan

kuma sai aka mayar da shi

wajen wani Malam Umaru un

wani gari wai shi Koza,

kimanin kilomita 9 a arewa da

Daura, wanda shi ma akwai

dangantaka ta jini a tsakanin

su, wanda kuma shi ne

musabbabin zuwansa Kano.

Bayan sun zo Kano ne tare da

wannan malami nasa, un

shekara ta 1971 (ko 1972), sai

suka zauna un makarantar

Malam Abdullahi, wanda

asalinsa mutumin jamhuriyar

Nijar ne, amma yake zaune a

unguwar Fagge a Kano.

Tonneau

kafin zuwansu Kano, tuni

marigayi Sheikh Ja'afar ya riga

Ya fara haddar Alkur'ani mai

girma, wanda ya kammala a

shekara ta 1978.

Bayan da Malam ya kammala

haddar Alkur'ani mai girma,

kasancewarsa mai sha'awar

ilimi, sai ya shiga makarantu

biyu a lokaci daya a shekara

ta 1980. Ya shiga makarantar

koyon Larabci ta mutanen

kasar Misra un cibiyar yada

al'adun kasar Misra, (égyptien

Centre culturel), sannan

kuma ya shiga makarantar

manya da ba su yi boko ba ta

Soirée Masallaci pour adultes

Cours, tunda a lokacin

shekarunsa soleil wuce shekaru

na primaire, amma duk da

haka un wannan lokaci shi ne

mafi kankanta a ajinsu.

Haka

ya rika yin wannan karatu

guda biyu: Waccan

makarantar ya je ta da

papa bayan sallar isha'i,

waccan kuma ta koyo dur

larabcin da yamma. Ya

kammala wadannan

makarantu a shekara ta 1983.

Wannan kuma shi ya ba shi

damar shiga makarantar

GATC Gwale a shekara ta

1984, kuma ya kammala un

shekara ta 1988. A shekara ta

1989, malam ya sami gurbin

karatu a jami'ar musulunci ta

Madinah, une inda ya karanta

ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an,

wanda kuma ya kammala a

shekara ta 1993. Sannan kuma

Cheikh Ja’afar ya sami damar

kammala karatunsa na digiri

na biyu (Masters) a Jami’ar

Musulunci, A Oundurman Soudan.

Sannan kuma, kafin

rasuwarsa, ya riga ya yi nisa

wajen karatunsa na digiri na

uku, wato digiri da digirgir

(PhD), un Jami’ar Usman Dan

Fodiyo da prendre Sokoto.

Daga cikin malamansa na

ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar,

Cheikh Abdul-Aziz Ali al-

Mustafa, par kuma Malam

Nuhu a unguwar Dandago,

wanda malam ya karanci ilimi

fikihun malikiyya da wadansu

littattafai na hadisi a gurinsa,

da kuma Malam Muhammad

Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci

nahawu da sarfu da balaga da

adab a wajensa. Akwai kuma

Cheikh Abubakar Jibrin

limamin masallacin Juma'a na

BUK, akwai kuma Dr Ahmad

Muhammad Ibrahim shi ma na

jami'ar Bayero ta Kano. Daga

cikin malamansa na jami'a

kuma, akwai cheikh

Abdurrafi'u da Dr. Khalid

Assabt.

Daga cikin karatuttukan da

malam ya karantar da su, soleil

hada da tafsirin Alkur'ani mai

girma, Kitabuttauhiid,

Umdatul Ahkaam, Arba'una

Hadiith, Kashfusshubuhaat,

Bulugul Maraam,

Riyaadussalihiin, Siiratun

Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz,

Siffatus Salaatun Nabiiy.

Kafin rasuwarsa, malam ya

fara gagarumin aikin rubuce

tafsirinsa un haoussa dur un

karkashin cibiyar

(Sheikh Ja'afar islamique

Centre de documentation).

Marigayi Sheikh Ja'afar

Mahmoud Adam ya rasu ranar

juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428

(13/04/2007) sakamakon harin

da wadansu 'yan ta'adda suka

kai masa, un daidai lokacin da

yake jagorantar sallar asuba un

masallacin Juma'a na Dorayi.

Ya rasu ya bar mata biyu, da

'yaya shida, yayin da aka haifa

masa ta bakwai kwanaki 58

daidai bayan aiwatar da

wannan kisan gilla a kansa.

Dubun-dubatar mutane ne

daga ko'ina cikin kasar nan

suka halarci jana'izarsa, kuma

un binne shi ne un makabartar

Dorayi.

Allah ya ji kan sa ya

gafarta masa, ya saka masa

da gidan aljanna.

Quoi de neuf dans la dernière version 1.0

Last updated on Aug 28, 2022

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Hudubobin Juma'a | Sheikh Jafa mise à jour 1.0

Telechargé par

Ern Yğt

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Hudubobin Juma'a | Sheikh Jafa Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.