Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Adhkar Hausa icône

1.8 by Daawa Foundation


Dec 17, 2023

À propos de Adhkar Hausa

Ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna

Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga  Allƙur'ani da sunna, waɗanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.

Sannan tana ɗauke da mas'aloli de suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaƙa da zikiri.

*Abubuwan da suke ciki

1) Zikirin safiya de maraice

2) Zikirin da ake yi a cikin salla

3) Zikirin bayan an yi sallama daga salla

4) Falaloli

5) Littafin Hisnul musulman

6) Jeu Mas'aloli du zikiri :

- ladubban yin addu'a

- Lokuta da halaye da kuma yanayin da aka fi amsa addu'a a cikin su

-Amfanin ambaton Allah

- Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addu'a

- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki

Le Sauran est sur.

* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (fonctionnalités)

1) Tare da fassara arabe

2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba

3) Nemo addu'a cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar

4) Écran Kalar Mara Haske Domin Kariyar Ido

5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar

Le Sauran est sur.

* In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasa wannan manhajar lokaci bayan lokaci.

* Domin yin tarayya a cikin wannan aikin don samun lada, ka tura wannan manhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai

* Za a iya tuntuɓar mu ta Gmail ga mai buƙatar wani abu : [email protected]

Quoi de neuf dans la dernière version 1.8

Last updated on Dec 17, 2023

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Adhkar Hausa mise à jour 1.8

Telechargé par

ابراهيم العامري

Nécessite Android

Android 5.0+

Available on

Télécharger Adhkar Hausa sur Google Play

Voir plus

Adhkar Hausa Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.