Alwilayah Tv Hausa


3.0 par Zarrin benyamin
Dec 15, 2019 Anciennes versions

À propos de Alwilayah Tv Hausa

Wannan Aplication na Alwilayah Tv Hausa ne

Wannan Aplication na Alwilayah Tv Hausa ne, ta hanyarsa za ku iya kallon wannan tasha (KAITSAYE).

Akwai shirye-shirye masu ilmantarwa tare da malamai mabanbanta a kowace rana, kamar tafsirin Alkur’ani mai girma, Karatun Nahjul-balaga daga bakin Sayyid Ibrahim Zakzaky (h) da kuma sauran shirye-shirye na harkar musulunci.

Sannan kuma akwai shirye-shirye na yau da kullum kamar su Hukuncce hukuncen musulunci, akida, kawar da shubuha, tarihin musulunci da sauransu.

Sai kuma shirye-shiryen da suka shafi: wayar da kai, siyasar duniyar musulunci, iyali, yara, matasa, shahidai da sauransu.

Za ku iya kama mu a kan tauraron EUTALSAT 16A FREQ. 11356 SYMBOLRATE: 45000 BC: 3/5

HANYOYIN SADARWA:

WAYAR KIRA: +2347020907171

www.youtube.com/c/alwilayahtvhausa

www.instagram.com/alwilayahtvhausa

https://twitter.com/AlwilayahHausa

www.facebook.com/alwilayahtv.hausa

Quoi de neuf dans la dernière version 3.0

Last updated on Dec 20, 2019
رفع اشکالات برنامه

Informations Application supplémentaires

Dernière version

3.0

Telechargé par

Jesús López

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Use APKPure App

Get Alwilayah Tv Hausa old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Alwilayah Tv Hausa old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Alwilayah Tv Hausa

Obtenir plus de Zarrin benyamin

Découvrir