Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Dr Bashir Aliyu Umar Tafseer icône

2.3 by AdamsDUT


Sep 19, 2020

À propos de Dr Bashir Aliyu Umar Tafseer

Saurari Tafsir Na sheikh Dr Bashir Aliyu Umar Kano

Application Wannan na dauke da karatun babban malamin sunna wato Dr Bashir Aliyu Umar kano, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun conférences da nasihu da malam yaabatar daban.Muna aduar Allah (SWA) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Bashir Aliyu Umar Tafseer mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (adamsdut) un magasin de jeux, karatuttukan sune kamar haka

cheikh Jafar Mahmud Adam tafser, riyadussaliheen, umdatul ahkam, lecture mp3

Cheikh Mohammmad Abani Zaria conférences

cheikh Ali Isah Fantami mp3 conférences cheikh Ali Isah Fantami

cheikh Ahmad sulaiman récitation du coran.

cheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3, cheikh Hafiz Yahuza Bauchi récitation du Coran, Sheikh ibrahim Aminu daurawa conférences, Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi, sheikh mohammad bin usaman kano conférences, sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai, sauransab, sheikh girikh Abubakar Gumi, cheikh Abdulrazak Yahya Haifan, cheikh Bin Usman kano, cheikh Ahmad BUK, cheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.

Adamsdut.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran médias sociaux domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi téléchargement su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application cinq étoiles.

Quoi de neuf dans la dernière version 2.3

Last updated on Sep 19, 2020

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Dr Bashir Aliyu Umar Tafseer mise à jour 2.3

Telechargé par

Måxîm Hãmó

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Dr Bashir Aliyu Umar Tafseer Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.