Use APKPure App
Get FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI old version APK for Android
Wannan app fassarar littafin arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa.
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi sauki wajen yada sako un cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi un rarraba shi, da Fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki un matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan mettre à jour un Yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Omra domin dada saukaka shi ga mai Karatu.Telechargé par
Dlawer Ibrahem
Nécessite Android
Android 2.2+
Catégories
Signaler
Use APKPure App
Get FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI old version APK for Android
Use APKPure App
Get FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI old version APK for Android