Guzurin Lahira


1.9 par GangareBoy
May 15, 2020 Anciennes versions

À propos de Guzurin Lahira

Rayuwar Duniya ba ba Komai cé sai Wasa da wargi. Lahira ita CE rayuwa ta Hakika.

« Ban halicci mutum da Aljan bs sai don su bauta min. » (Sura Zariyat, aya ta 56)

« Ku sani CEWA rayuwar Duniya cé Wasa, da shantakewa, da forme de procès, da alfahari un tsakaninku da kuma gasar tara Dukiya da « ya'ya. Kamar misalin ruwan sama ne (wanda un sakamakonsa) yabanya ta fita kyawunta ya Burge manoma, Sannan sai ta Bushe ka Ganta ta Koma ruwan dorawa Sannan ta Zama karmami (un warwatse). Un Ranar lahira akwai Azaba mai tsanani da kuma gafara Daga Allah da kuma yardarSa. Rayuwar Wannan duniya ba ba Komai CE visage jin dadi na rudi. »(Souratoul Hadid, aya ta 20)

« An Kawata wa mutum tsananin sha'awa ga mata da « ya'ya, da tarin (Dukiya ta) zinare da azurfa, da na dawakai kawa, da da dabbobi gonaki. Wadannan jin Dadi ne na rayuwar Duniya. Amma ga Allah kyawun Makoma Yake. »(Sourate Al'Imrana, aya ta 14)

« Daga cikinsu kuma akwai masu CEWA « Ya Ubangijinmu, ka ba mu kyakkyawa un duniya da kuma kyakkyawa un lahira, kuma ka Tsare mu daga azabar wuta. »(Souratoul Bakara, aya ta 201)

« Saboda haka Allah ya ba su sakamako na Duniya da kuma mafi kyawon sakamakon lahira. Allah fils Yana Masu kyautatawa. »(Sourate Al'Imrana, aya ta 148)

« Akwai Bushara gare su un rayuwar Duniya da kuma un lahira. Babu sauyi un maganar Allah. Wannan briller Rabo mai Girma « . (Sura Yunus, aya ta 64)

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.9

Telechargé par

Vinicius Ferreira De Lima

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Use APKPure App

Get Guzurin Lahira old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Guzurin Lahira old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Guzurin Lahira

Obtenir plus de GangareBoy

Découvrir