Hukunce Hukuncen Hajj Da Umrah


1.1 par Boy4one
Jul 21, 2019

À propos de Hukunce Hukuncen Hajj Da Umrah

Hukunce hukuncen aikin hajj da umrah zaku gani idan kuka biyo mu

Hukuncin Aikin Hajji Da Falalarsa

Hajji rukuni ne daga rukunan musulunci, Allah ya wajabta shi a kan bayinsa. Allah ya ce, “Allah ya wajabta wa mutane ziyartar xakinsa ga wanda ya samu ikon zuwa gare shi, duk wanda ya kafirce (ya qi) to Allah mawadaci ne daga talikai”. (Ali- Imran : 97).

Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya ce, “An gina Musulunci a bisa abubuwa biyar, shaidawa babu abin bautawa da cancanta sai Allah, kuma Muhammad Bawansa ne Manzonsa ne Tsaida sallah Bayar da zakkah Ziyartar xakin Allah Azumin watan Ramadan” [Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi]

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.1

Telechargé par

Yoon Wady

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Use APKPure App

Get Hukunce Hukuncen Hajj Da Umrah old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Hukunce Hukuncen Hajj Da Umrah old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Hukunce Hukuncen Hajj Da Umrah

Obtenir plus de Boy4one

Découvrir