Use APKPure App
Get Kacici Kacici - Kalmomin Hausa old version APK for Android
Kacici Kacicin kalmomi da sunayen Hausa domin nishadi da debe kewa.
Vous voulez "jeu" ne da muka ginashi domin Hausawa da me fahimtar durcir Hausa ko kuma koyon Hausa. "Jeu" din Kacici Kacicin kalmomin Hausa domin nishadi da debe kewa, zai taimaka wajen wasa qwaqwalwa sosai.
Yadda ake bugawa ?
Ba wahala, kawai za'a hada harufa ne domin su tayar da kalma guda daya ko sunan mutum ko wani abu.
Last updated on Feb 22, 2022
Mun cire kalmomi mara amfani
Mun kara sabbin Levels
Mun gyara matsaloli da yawa
Telechargé par
العراقي حسين
Nécessite Android
Android 4.2+
Catégories
Signaler
Kacici Kacici - Kalmomin Hausa
1.10.9z by Man Munir
Feb 22, 2022