We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Kalaman Soyayya icône

7.1.0 by Abrahamjr


Jul 30, 2023

À propos de Kalaman Soyayya

Français

Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun Nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.

Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.

Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su....

Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannaan app ya kunsa ;

1. Kalaman Soyayya

2. Samfuran Kalaman Soyayya

3. Yadda ake Soyayya

4. Taya ake burge Budurwa

5. Zauren koyarda soyayya.

6. Soyayya d shakuwa

7. Yadda ake masse tunkarar Budurwa

8. Zafafan Kalaman Soyayya

Da sauransu.

Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta 2023 avant 2026

Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wanna app.

Quoi de neuf dans la dernière version 7.1.0

Last updated on Jul 30, 2023

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Kalaman Soyayya mise à jour 7.1.0

Telechargé par

Lin Aung

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Télécharger Kalaman Soyayya sur Google Play

Voir plus

Kalaman Soyayya Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.