Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam


1.0 par uyaapps
Sep 25, 2017

À propos de Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam

Lakcoci Guda Shidda (6) Mp3 hors ligne na Sheikh Malam Dr. Ali Isah Pantami

Assalamu alaikum,

Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron waazin sunnah, daga Sheikh Dr. Isah Ali Pantami.

Wannan app yana dauke da wasu zababbun Manyan lakcoci guda SHIDDA, lakcocin sune kamar haka:

-Hanyoyin Tabbatar da Zuciya akan Gaskiya

-Imani

-Kayi Bushara ga Masu Hakuri

-Siffofin Musulmin da Allah Ke So

-Yadda Zaa Warware Kowanne irin Sihiri ko asiri

-Yiwa Kanka Hisabi

Baban malamin addinin nan da kuma boko wato sheikh Dr. Isah Ali fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. Sheikh Dr. Isah Ali Pantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa. Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara. ameen

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.0

Telechargé par

Susan Cabariban

Nécessite Android

Android 4.0+

Voir plus

Use APKPure App

Get Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam

Obtenir plus de uyaapps

Découvrir