Lakcocin Sheikh Abdallah Usman


1.2 par ZaidHBB
Sep 13, 2020 Anciennes versions

À propos de Lakcocin Sheikh Abdallah Usman

Saurari Lakcoci da Hudubobin Cheikh Abdallah Usman G / Kaya Kano (Partie 2)

Assalamu Alaikum 'Yan Uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G / Kaya Part 2" na kunshe da Lakcoci da Hudubobi daga bakin Sheikh Abdallah Usman G / Kaya, Kano Nigeria.

Application din na kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40, sannan kuma OFFLINE ne.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.

Application din munyi shi kashi biyu, wato partie 1 de la partie 2. Sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB un magasin ba, shiyasa muka raba shi biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya part na app din.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "examen" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Quoi de neuf dans la dernière version 1.2

Last updated on Oct 25, 2020
*Bug Fixed

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.2

Telechargé par

كرار راضي ثامر

Nécessite Android

Android 4.1+

Available on

Voir plus

Use APKPure App

Get Lakcocin Sheikh Abdallah Usman old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Lakcocin Sheikh Abdallah Usman old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Lakcocin Sheikh Abdallah Usman

Obtenir plus de ZaidHBB

Découvrir