Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar


2.0 par ZaidHBB
Jul 22, 2020 Anciennes versions

À propos de Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar

Saurari Lakcoci da Hudubobin Cheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triump Kano (Partie 1)

Assalamu Alaikum 'yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar Triump Kano Part 1" na kunshe da Lakcoci da Hudubobi daga bakin Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triump, Kano Nigeria. Application din na kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40, sannan kuma OFFLINE ne.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.

Application din munyi shi kashi biyu, wato partie 1 de la partie 2. sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB un magasin ba, shiyasa muka raba shi biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya part na app din.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "examen" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Quoi de neuf dans la dernière version 2.0

Last updated on Feb 25, 2024
*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer

Informations Application supplémentaires

Dernière version

2.0

Telechargé par

Pinesh Baranda

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Voir plus

Use APKPure App

Get Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar

Obtenir plus de ZaidHBB

Découvrir