Littafin Hausa Hisnul Muslim


1.1.0 par AAARSOFTWARE
Jul 25, 2024 Anciennes versions

À propos de Littafin Hausa Hisnul Muslim

Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja ...

* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

* Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata ada wata kuke bukatar ku karanta ... un duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami (wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin

Quoi de neuf dans la dernière version 1.1.0

Last updated on Aug 5, 2024
- New Upgrade

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.1.0

Telechargé par

Thanakorn Nantayanon

Nécessite Android

Android 7.0+

Available on

Voir plus

Use APKPure App

Get Littafin Hausa Hisnul Muslim old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Littafin Hausa Hisnul Muslim old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Littafin Hausa Hisnul Muslim

Obtenir plus de AAARSOFTWARE

Découvrir