Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar


1.3 par ZaidHBB
Jul 27, 2020 Anciennes versions

À propos de Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar

Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam akan Musulmi Na Gari da sauransu.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Musulmi Na Gari, da ma wasu.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe une application cikin din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "examen" sannana kuyi "note" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB un magasin sai kuyi recherche don ganin kundin.

Quoi de neuf dans la dernière version 1.3

Last updated on Aug 17, 2020
*Bug Fixed

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.3

Telechargé par

Mohamd Abdi

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Use APKPure App

Get Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar

Obtenir plus de ZaidHBB

Découvrir