Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Sheikh Aminu Daurawa - Manyan  icône

2.9 by engrshams


Dec 8, 2020

À propos de Sheikh Aminu Daurawa - Manyan

Wannan app Yana Dauke da wasu Manyan lekcoci Masu fadakarwa Daga Sheikh daurawa.

L'application ne nécessite aucune connexion Internet pour fonctionner (elle est hors ligne) et la qualité vocale est très élevée. Téléchargez et commencez à écouter même hors ligne.

-------

Wannan app yana dauke da wasu zababun Manyan lekcoci masu fadakarwa daga Sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa. Conférences din sune kamar haka:

Cheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Harshenka Alkalinka Mp3

Cheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Kaluben Matasa Mp3

Shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Allah ya sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon en domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.

Bayan bayani akan Harshenka Alkalinka Mp3 da kuma Kaluben Matasa Mp3, akwai conférences na Sheikh ibrahim aminu daurawa da kuma karatuttuka a cikin wannan manhaja idan akayi duba (wato in anyi sacin "rrnapps" a play store).

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure par Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Za kuma a iya samun Karatun Al-quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran.

Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi download su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Kadan daga cikin tarihin Cheikh Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN SHEIKH AMINU DAURAWA KANO: -

Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Cheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, un Fagge non guerrier, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba’in, kuma yana karantar da ilimi a zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana’ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa’adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Un haife ni un ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, un cikin garin Kano, un gida mai lamba 32 unguwar kofar Mazugal, un karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, un wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na ilimi da fannoninsa daban-daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa a wajensa.

6. Cheikh Auwal Isa «Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith a wajensa.

7. Cheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir a wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga a wajensa.

9. Cheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu a wajensa.

10. Cheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu a wajensa.

11. Cheikh Usman Gwammaja, layin azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da tarikh a wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi a wajensa. Allah ya ji qansa da rahama!

12. Cheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga a wajensa. Wannan malami, une wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu’ara’ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai daban daban a duniya.

Mungode. Ayi saurare lafiya.

Quoi de neuf dans la dernière version 2.9

Last updated on Dec 8, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Sheikh Aminu Daurawa - Manyan  mise à jour 2.9

Telechargé par

Mohammad Nassar

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Sheikh Aminu Daurawa - Manyan Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.