Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin  icône

2.1 by engrshams


Apr 16, 2020

À propos de Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin

Wannan app Yana Dauke da Mp3 na leccoci akan Sirrin Zaman Cheikh Aure daurawa

L'application ne nécessite aucune connexion Internet au travail (il est hors ligne) et de la qualité de la voix est très élevée. Il suffit de télécharger et commencer à écouter, même en mode hors connexion.

-------

Wannan app Yana Dauke da WASU zababun lekcoci Masu pris "Sirrin Zaman Aure" Daga Cheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa, wanda yake fadakarwa da kuma bada shawarori akan yadda Miji da Mata zasu zauna cikin aurensu lafiya, éclat muka ga ya Dace l'application Muyi wanda mutane zasu su saurara un saukake.

Allah ya sakawa Cheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi KOKARI wajen yayi KOKARI wajen yada Ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu IKON ji da kuma amfani Daga abin da muka saurara.

Bayan bayani akan Sirrin Zaman Aur, des conférences akwai na, Sheikh ibrahim aminu daurawa da kuma karatuttuka un cikin Wannan manhaja idan akayi duba.

Akwai karatun Malam Aminu Cheikh ibrahim daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure par le cheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma un iya Samun WASU karatuttukan na WASU malam irin su Sheikh jafar mahmud adam, Sheikh albani zariya, Sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Za kuma un iya Samun Karatun Al-Quran na wasu daga cikin Manyan Makaranta Quran.

Don Allah Idan har kaji dadin demande Wannan un taimaka un partage yi ta facebook, WhatsApp, twitter, instagram da sauran médias sociaux domin sauran yan UWA musulmi su ma Suyi téléchargement su amfana.

Kada Kuma une note MANTA Ayi na wannnan application de cinq étoiles.

Kadan Daga cikin tarihin Cheikh Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN SHEIKH Aminu DAURAWA KANO: -

Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Malami de ne de Mahaifina, wanda ake kira Cheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk Ranar Litinin da Alhamis, un unguwar Fagge, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon de Arba'in, kuma yana karantar da ilimi un zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar dinki, da domin de dogaro kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha, Daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Un haife ni un Ranar 1 ga Wata Janairu Shekara ta 1969, un cikin garin Kano, un gida mai lamba 32 unguwar Kofar Mazugal, un karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi un lokacin ina da Shekara 14 Zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na da kuma ci gaba neman ilimi, domin fadada karatun addini, un wajen wadansu Manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na da Alqur'ani tafsir, WASU na Alqur'ani zalla, WASU na da ilimi fannoninsa daban-daban. Wadannan Manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) Bobette na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen Gida, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa un wajensa.

6. Sheikh Auwal Isa « Yan Tandu, Wanda na yi Lugga da da fiqihu un hadith wajensa.

7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi Lugga da da fiqihu tafsîr un wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin « Yan Awaki, Wanda na da yi hadith Lugga un wajensa.

9. Cheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi Lugga da fiqihu un wajensa.

10. Cheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu un wajensa.

11. Cheikh Usman Gwammaja, layin Azara, wanda na yi da hadiths Lugga da da fiqihu Tarikh un wajensa. Wannan Malami, na yi tsawon Shekara Ashirin ina karatun ilimi un wajensa. Allah ya ji qansa da Rahama!

12. Cheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da Lugga un wajensa. Wannan Malami, un wajensa na sauke din Alfiyya Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai daban daban un duniya.

Bayan Wannan app mai suna Sirrin Zaman aure, za iya Samun WASU karatuttukan da sauran applications namu na wasu daga cikin manya-manya malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) un magasin de jeu.

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin  mise à jour 2.1

Telechargé par

Raquel Elizardo

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Quoi de neuf dans la dernière version 2.1

Last updated on Apr 16, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Voir plus

Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin Captures d'écran

Articles populaires dans les dernières 24 heures

Charegement du commentaire...
Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.