Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J


1.3 par ZaidHBB
Jul 29, 2020 Anciennes versions

À propos de Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J

Saurari Karatun Sifatus Salatin Nabiy Kashi Na Biyu Daga Bakin Cheikh Jafar Kano

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Sifatus Salatin Nabiy Part 2-Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Sifatus Salatin Nabiy wato Siffar Sallar Manzo (SAW).

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na biyu ne, ku yi recherche ZaidHBB un magasin ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na daya da na ukun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "examen" sannana kuyi "note" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB un magasin sai kuyi recherche don ganin kundin.

Quoi de neuf dans la dernière version 1.3

Last updated on Oct 21, 2020
*Bug Fixed

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.3

Telechargé par

Grewol Gray

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Use APKPure App

Get Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J

Obtenir plus de ZaidHBB

Découvrir