Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P icône

2.9 by engrshams


Mar 1, 2021

À propos de Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P

Wannan app Yana Dauke da Sharhin Siffatus Salatin Nabiyyi Hors ligne na Sheik Jafar

Assalamu Alaikum

Wannan app yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi Mp3 Offline na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara un saukake.

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

* Tarihin Cheikh Jafar Mahmud Adam

An haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, a shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai alias mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakaninsu, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga maku biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Centre culturel égyptien), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Cours du soir pour adultes, tounda un lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primary, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami'ar Musulunci, A Oundurman Soudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), a Jami’ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a kuma Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, Akwai kuma Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihihiin, Siiratun Nabiffaii Nabiffa, Ahkouni, Ahkouna, Ahkouna, Ahkouna, Ahkouna, Ahkouna, Ahkouna, Ahkouna. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa un haoussa dur a karkashin cibiyar (Centre de documentation islamique Sheikh Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Domin Samun Sauran Apps na Sheikh Jafar da Sauran Manyan Malamai na Sunnah Duba (applications de premier ordre) Applications islamiques haoussa gratuites Dake Cikin Play Store

Don Allah idan har kaji dadin wannan application un taimaka un yi partage ta facebook, whatsapp, twitter, da sauran les médias sociaux domin sauran yan uwa musulmi su amfana.

Kada kuma une manta ayi note une application wannnan cinq étoiles.

Quoi de neuf dans la dernière version 2.9

Last updated on Mar 1, 2021

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P mise à jour 2.9

Telechargé par

Mohammed Med

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.