Sirrin Ma'aurata


1.1 par Boy4one
Jul 20, 2019

À propos de Sirrin Ma'aurata

muhimman bayanai akan abinda ya dan ganshi lamari na ma'aurata

ana samun ma'aurata dayawa da suke cikin duhun kai akan wannan bangaren wasu basayi wasu sunayi ne kawai batare da ilimin abinba,

kuma ba tare dasun san sirrin dake cikin shi ba, abinda muke so 'yar uwa ki fahimta shine duk maganin da xakiyi amfani dashi inde baki iya sarrafa miji ba, kina wahala ne kawai, kuma baxaki taba gamsar dashi yadda ya kamata ba, saboda tanan ne xaki gamsar dashi yaji duniya babu kamar ki, 'yar uwa mijinki kowaye shi kowane irin hali gareshi wlh a tafin hannunki yake, sai de idan ke bakisan waye keba, bakisan dunbin baiwar dake tare dake ba, babu boka ba malan sirrin jima'i kawai, mafi yawanku kune kuke koyawa maxanku neman matan banxa, me matan banxan suka fiki diri ko kyau koke farjin ne baki dashi, abinda xe baku mamaki shine matan hausawa babu abinda suka iya se mugun kishi, ai 'yar uwa idan kina da kishi karki nuna se a shumfidar miji, ta yadda xe kasance kece ruhin xuciyar shi, ta yadda xe dinga ganin duk cikin mata ke daban ce, abin mamaki shine yadda xaki samu bahaushiya tarasa wanda xata jawa aji se mijinta, kuma in be nemeta ba ita koda tana bukata baxata neme shiba, wai ajinta xe xube, Allah ya shirye mu,

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.1

Telechargé par

Jake Moreno

Nécessite Android

Android 4.1+

Signaler

Signaler comme inapproprié

Voir plus

Use APKPure App

Get Sirrin Ma'aurata old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Sirrin Ma'aurata old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Sirrin Ma'aurata

Obtenir plus de Boy4one

Découvrir