Tarihin Manzon Allah SAW


1.0 par DARUSSALAM
Dec 6, 2013

À propos de Tarihin Manzon Allah SAW

Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa

Da Sunan Allah Mai Mai rahama Jinkai, godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu, Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (SAW) da da iyalansa zuriyarsa da da sahabbansa wa] anda suka Biyé musu da kyawon aiki har Zuwa ránar sakamako.

   Wannan Tarihi na Wani littafi ne, wanda na yi masa fassara Zuwa harshen haoussa, mai suna Kamar haka: «La vie de Muhammad (SAW)," wanda Dr Muhammad Husain Haikal ya wallafa, kuma Sheikh Isma'il Raji A. Al- Faruki ya fassarasa da harshen Turanci daga harshen Turanci un zab'i na takwas. Saboda haka Hajiya Daula Justice Mohammed Bello ta dauki nauyin fassara, Kamar bla mai Karatu zai fahimci mafarin Wannan fassara. Ni Is'hak Yunus Muhammad Tukur Almashgool Bauchi na fassara daga harshen Turanci Zuwa harshen haoussa, ta re da yin wasu Gyaré-Gyaré un wasu bangarori da suka shafi Tarihi. Musamman tarihin da orientalistes (mustashiribai) suka samar na karya dangane da rayuwar Muhammad (SAW) da da abubuwa suka shafi addinin Musulunci, Allah Ya Karba mana wan nan aiki Ya sanya Aljanna CE makomarmu.

Quoi de neuf dans la dernière version 1.0

Last updated on Sep 25, 2015
Updates will soon be release

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.0

Telechargé par

Nar Di

Nécessite Android

Android 2.1+

Signaler

Signaler comme inapproprié

Voir plus

Use APKPure App

Get Tarihin Manzon Allah SAW old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Tarihin Manzon Allah SAW old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Tarihin Manzon Allah SAW

Obtenir plus de DARUSSALAM

Découvrir