Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3


2.3 par AdamsDUT
Sep 14, 2020 Anciennes versions

À propos de Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3

Saurari Lecture Mai Pris Uwa Ta Gari Daga Bakin Cheikh Ahmad Guruntum mp3

Application Wannan na dauke da lecture mai take uwa ta gari daga bakin babban malamin sunna wato sheikh ahmad tijjani guruntum, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababasi daam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (SWA) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.

Bayan karatutuka na sheikh Gurutum za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (adamsdut) un magasin de jeux, karatuttukan irin su sheikh Jafar Mahmud Adam, sheikh Mohammmad usaman kano, cheikh Dr sani rijiyar lemo

cheikh Ali Isah Fantami, cheikh ibrahim Aminu daurawa, cheikh haruna kabiru gombe, cheikh Abubakar Gumi, cheikh Abdulrazak Yahya Haifan, cheikh Ahmad BUK,

Cheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya, cheikh abdulwahab kano, cheikh Abubukar Gero, cheikh Ahmad Tijjani Gurumtum,

 kira'an karatun al-coran ta cheikh Ahmad sulaiman da kuma cheikh Hafiz Yahuza Bauchi,

 da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran médias sociaux domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi téléchargement su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Quoi de neuf dans la dernière version 2.3

Last updated on Jan 7, 2022
new version with new features

Informations Application supplémentaires

Dernière version

2.3

Telechargé par

Sabrina Nadhia Fajrih Setyawan

Nécessite Android

Android 4.1+

Signaler

Signaler comme inapproprié

Voir plus

Use APKPure App

Get Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3 old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Uwa Ta Gari Ahmad Guruntum mp3

Obtenir plus de AdamsDUT

Découvrir