Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp


1.3 par ZaidHBB
Jul 21, 2020 Anciennes versions

À propos de Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum

Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Uwa Ta Gari" de ma vie à Sheikh Guruntum.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Uwa ta Gari, Illolin Shaye Shaye, Illolin cin bashi, In baka ji bari ba ..., Fitinar Dukiya da sauran su.

Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Données wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "examen" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Quoi de neuf dans la dernière version 1.3

Last updated on Aug 27, 2020
*Bug Fixed

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.3

Telechargé par

นิฟัยรุซ ซิมา

Nécessite Android

Android 4.1+

Available on

Voir plus

Use APKPure App

Get Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum

Obtenir plus de ZaidHBB

Découvrir