Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Wakokin Mamman Shata 2023 icône

9.9 by NagaTech


Apr 8, 2024

À propos de Wakokin Mamman Shata 2023

wakokin mamman shata 2023, mp3 audio shata toutes les chansons

wakokin mamman shata 2023 manhajace wacce prendre kawo muku wakokin babban kuma shahararren mawakin nan wato alhaji docto mamman shata, shatan waka, mamman shata sanannen mawakine wanda kowa ya sanshi yara da manya mata da maza saboda irin iya wakarsa wacce un koda décliner l okaci kuma kowanne zamani ake yayinsa.

wannaan manhaja kouce app yana da matukar saukin amfani a koda yaushe, kawai ka sauke wannan app na mamman shata a kan wayarka ka fara amfani dashi a koda yaushe kuma a ko ina.

kuma a cikin wannan manhaja ta wakokin shata zaka samu abubuwa dayawa kamar tarihin mawakin da dai sauransu, un duk lokacin da muka samu wani sabon alamati zamuna tura muku sakon notifikeahin domin sanar da ku abunda ake ciki.

cikin wannan app zaku samu sanannun wakokin shata kamar orin su : gagarabadan namiki tsayayyen dan kasuwa, wili dan usman, tarihin mamman shata, gadan gayan, gargadi mai gina ramin mugunta, widi dan usman, malam baba na kofar gabas, ciroman aski, lamin shagamu dai sauransu duk une application cikin wannaan na wakokin shata.

domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu fashin bakin wakoki haka yake sai ya ce“To wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce „

Daga cikin dalilan da suka sa Marigayi Dr. Mamman Shata ya ke yiwa Mutane Waka, un kwai kwarewa akan sana'a misali wakar da ya yi ta Bawa Direba. An tambayi Marigayi Mamman Shata, shin waye Bawa direba dinnan,

Har ila yau Marigayi Dr Mamman Shata yakan yi wa manyan shugabanni waka, mu samman ma wadanda suka tsayar da adalci, yanci, daidaito da kuma hadin kan al'umma, Misali wakar da ya yiwa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Allah ya ji kansa .

Sakamakon wakokin da marigayi Dr. Mamman Shata ya yi domin amfanin Al'umma, ya samu yabo da lambobin girmamawa. Misali a lokacin Mulkin Janar Gowon an ba shi lambar girma shi da marigayi Garba A.B.C.D. Kuma har ila yau Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta bashi Digirin girmamawa na Dr wanda sakamakon haka ya sa ake kiransa Dr Mamman Shata Katsina.

Haka kuma Mamman Shata ya dan fada cikin harkokin siyasa inda ma har aka zabeshi matsayin kansila a wata mazaba a karamar hukumar Kankia dake jihar Katsina.

1. Lami Shagamu

2. Lafia Zaki

3. Gagarabadau

4. Ramin Mugunta

5. Gumina Nake ci

6. Sarkin Kabira Na Galadima

7. Wuli Dan Tijjani

8. Kudi Akashesu

9. Bachar Dan Moussa

10. Mamman Da

11. Yan Arewa Kubar Barci

12. Idi Dan Usman

13. Na Tsaya Ga Annabi

14 Ummarun Ciroma

15 Ummarun Piza

16. Widi Dan Usman

17. Toran Giwa Sule Dan Korau

18. Sule Jikan Korau

19. Habibu Fari

20. Mamman Aruwa

21. Sidi Hotiho

22 Allah Jikan Abubakar Tafawa

22 Ciroma Dan Shehu

23. Mai Bauchi Sulemanu

24. Bello Galadiman Katagum

25. Malam Babba

26. Gadar Gayan

27. Kai Yan Yara

28. Widi Dan Salgaré

29.Idi Dan Usman

30. Yan Arewa Kubar Barci

Tarihin Mamman Shata

Dr Mamman Shata

dr mamman shata audio

vidéos de dr mamman shata

alhaji maman shata

tarihin dr mamman shata

chansons audio mamman shata

Shata Natsaya Ga Annabi Muhammadu

* chansons mp3 de l'album wakokin shata

* Wakokin Mamman Shata

* Wakokin Shata 100 - Toutes les chansons

* Wakokin Shata 50+

* Wakokin Shata Toutes les chansons

* Mamman Shata

* tarihin maman shata

* Musique Wakokin Shata

* wakokin shata dukka

* DAN KWAIRO mp3

* Wakokin Mamman Shata

* Audio Wakokin Shata

* Wakokin Dan Kwairo Mp3

* wakokin sarkin taushin katsina

* sababbin wakokin hausa 2022

* wakokin hassan wayam mp3

* application tsofaffin wakokin hausa

* wakokin alhaji shehu ajilo

Quoi de neuf dans la dernière version 9.9

Last updated on Apr 8, 2024

* wakokin shata
* wakokin mamman shata 2022/2023
* wakokin shata all songs
* wakokin shata albums

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Wakokin Mamman Shata 2023 mise à jour 9.9

Telechargé par

Hpauwawm Tu Aung Tu

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Télécharger Wakokin Mamman Shata 2023 sur Google Play

Voir plus

Wakokin Mamman Shata 2023 Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.