Wakokin Mata


2.0.1 par AppME Technology
Feb 18, 2021 Anciennes versions

À propos de Wakokin Mata

Manhajar samun wakokin samari da yan mata kyauta un tafin hannunka cikin sauki.

Mallaki wannan manhaja wadda ta dace da bukatun ka na nishadi. Kasancewar wannan manhaja ta farko a wannan nahiya, zai baka damar mallakar duk wani farin ciki da kake bukata kama daga wakokin saurare, dana kallo.

Haka kuma, zai sada ka da wakokin mashahuren mawakan mata irinsu Ado gwanja, Adam a zango, Hamisu Breaker, Abdallah Amdaz, Umar m shareef, Hussaini Danko, Isah Ayagi, da sauransu.

Manhajar '' Wakokin Mata'' manhajace dake kunshe da wakoki masu dadin saurare da gamsar da bukatun ka na nishadi. Haka dai a cikin wannan manhaja akwai wakokin mata irin na gidan biki, akwai wakokin soyayya masu salon rawa da girgiza, akwai wakokin zamani masu taba zuciya.

Ita dai wannan manhaja zata sada ka da dukkan wani mawaki dake arewacin naijeriya musamman mawakan masana'antar shirya fina finai ta Kannywood. Sannan wannan manhaja zata sada ka da mawakan zamani wadanda suke tashe kai tsaye.

Dan haka ku antaya cikin manhajar wakokin mata domin samun irin wakar da kuke bukata, da kuma mawakin da kuke son saduwa da shi.

Quoi de neuf dans la dernière version 2.0.1

Last updated on Feb 25, 2021
🎤 Wakokin mata
🎤wakokin soyayya
🎤Wakokin Hausa sudan
🎤Wakokin nishadi
🎤 Wakokin Gidan Biki
🎤 Wakokin finafinai

Informations Application supplémentaires

Dernière version

2.0.1

Telechargé par

Mohammad Haris

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Use APKPure App

Get Wakokin Mata old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Wakokin Mata old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Wakokin Mata

Obtenir plus de AppME Technology

Découvrir