Abincin Gargajiya Na Hausawa


3.0.0 par Abrahamjr
Jun 13, 2024 Anciennes versions

À propos de Abincin Gargajiya Na Hausawa

Ire iren abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni

Kalmar al’ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci watad “ADATAN” wadda prend le nufin dabi’a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa a hawaïa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita ta koka al’ada fa harshen haoussa. À! Yanzu idan Bahaushe ya ce al’ada moi yake nufi? Un tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al’ada yana nufin duk wata hadaa wadda alias saba da ita, ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;

1- 'Danwake

2- Dankali

3- kunu / koko

4- Ƙuli-Ƙuli

5- Zogale

6- Tuwon kulli

7- Gyada

8- Nakiya

9- Tuwon salla

10- Dambu

11- Dibilan

12- Alkaki

13- Masa / Waina

14- Kunun zaƘi

15- Dawo

16- Safala (gayan tuwo)

17- Bula

18- Rogo

19- Tuwon masara

20- Maye-Maye

Da Sauransu ....

Kada ku manta kuyi taux na demande wannan, mungode ..

Informations Application supplémentaires

Dernière version

3.0.0

Telechargé par

Ziad Fifa

Nécessite Android

Android 4.4+

Voir plus

Use APKPure App

Get Abincin Gargajiya Na Hausawa old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Abincin Gargajiya Na Hausawa old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Abincin Gargajiya Na Hausawa

Obtenir plus de Abrahamjr

Découvrir