Biyayya Ga Mahaifa


9.0.0 par Abrahamjr
Aug 11, 2023 Anciennes versions

À propos de Biyayya Ga Mahaifa

Tasirin Da Kuma Amfanin Biyayya Zuwaga Iyaye

Abdullahi RA yace Na tambayi Manzon Allah SAW cewa wane aikine Allah mai girma da daukaka yafi so sai yace Sallah akan lokacinta sai nace sannan me Sai yace Bin Iyaye sai nace sannan me Sai yace Sannan Jihadi don daukaka kalmar Allah. Sannan yace ya fada mun wainnan abubuwan kuma da naso ya karamun da ya karamin.

Abdullahi bin Umar RA yace Yardan Allah yana cikin yardan iyaye kuma fushin Allah yana cikin fushin iyaye Wato wanda iyayensa suka yarda dashi à Allah zai yarda shi haka ma idan iyayensa suna fushi dashi à Allah ma yana fushi dashi.

Un wani hadisin kuma Abdullahi dan Abbas yace Lallai ni ban san wani aiki wanda yafi kusanci zuwa ga Allah ba fiye da biyayya

ga Mahaifiya Duka hadisan suna cikin Al-Adabul Mufrad.

Allah kasa mu kasance masu farantama Iyayen mu

Informations Application supplémentaires

Dernière version

9.0.0

Telechargé par

Phạm Giang

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Voir plus

Use APKPure App

Get Biyayya Ga Mahaifa old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Biyayya Ga Mahaifa old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Biyayya Ga Mahaifa

Obtenir plus de Abrahamjr

Découvrir