Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Kalaman Soyayya icône

19.9 by Abdu Matashi


Apr 5, 2023

À propos de Kalaman Soyayya

Français

Kalaman Soyayya masu dadi da Sanyaya Zuciyar Masoya

1.

Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata !

2.

Alors gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina ! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke !

3.

Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai ! Yarda d'amincewarki gareni, sune zasu tabbatar de soyayyarki tagaskiya a gareni ! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi soyayya

* soyayya zallah

* soyayya da farin ciki

* soyayar zamani

* yadda ake soyayya

* kalaman soyayya

* soyayar zamani

* littafan soyayya

* masoya

* littafin soyayya

* ilimin soyayya

* rayuwar aure da zaman aure

* rayuwar auré

* ilimin aure da soyayya

* makauniyar soyayya

* soyayya zallah

* sakonnin soyayya

Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata.

Salut Yan Mata dafatar kina cikin Nutsuwa ana sauraren waazi dakyau, kinsace zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! Tellement

Kalaman bada hakuri a soyayya

Réseau Yan mata kiyi hakuri ba, ki kwanta kawai saida safe Love U! Nom kenan ?

Inaga neuf yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin Soyayya Amma kuma banyiba saikece zakice bakiji dadiba ? au nom de daakayi ?

* soyayya de shakuwa

* kalaman soyayya masu dadi

* sojaya

* kundin kalaman soyayya

* kundin masoya

* soyayya da kaunar juna

* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannaan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannaan app din.

Quoi de neuf dans la dernière version 19.9

Last updated on Apr 5, 2023

Kalaman Soyayya masu dadi da Sanyaya Zuciyar Masoya.
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Kalaman Soyayya mise à jour 19.9

Telechargé par

เฟิร์ส บ้านพอก ถัทรดนัย คำผาเยือง

Nécessite Android

Android 4.4+

Voir plus

Kalaman Soyayya Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.