Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Maganin karfin Maza 100 icône

9.8 by Abdu Matashi


Nov 20, 2022

À propos de Maganin karfin Maza 100

Français

Maganin Karfin Maza Guda 100, Domin Gyaran Aure de ma'aurata

Yadda Zaa Magance Saurin Inzali

Assalamualikum

Ita wannan cuta ta saurin inzali tana samuwa ne ta hanyoyi da dama, dan kadan daga cikin abin dake saka wannan cuta shine kamar hak. :

Sanyin Mara na Maza Ko mata kansanya saurin inzali.

Yawan yin wasa da gabanka har maniyi ya fita.

Samun dan aike yayin saduwa, maana kafin ku sadu da iyalinka kuyi wani dan wasa da zai kawo shaawarku. [Rashin yin haka kansa saurin inzali].

Wasu kuma kanyi godonta.

Wasu Kuma damuwa da fargabar cewa zaka Iya biyawa iyalinka bukata ko bazan iyaba.

ABUBUWAN BUKATA

Kubewa Danya 5.

Ruwa Kofi Daya.

YADDA ZAA HADA MAGANIN

Zaa yan-yanka wannaan kubewa Sai a kawo ruwa kofi daya a zuba akai sai a tafasa sosai sai tace wannaan ruwan sai a kawo zuma a zuba sosai ajuya sai a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma.

Insha Allahu wannan matsala zata kau da yaddar Allah.

KO KUMA

Danyar Cita Mai Yatsu.

Masoro.

Kannufari.

Sai a samu wannan cita a dakata sai asamu ruwa a zuba sai sai kawo wannan masoro da kuna kanumfari sai a hadasu a dafa sosai ya dahu. Sai a kawo zuma yadda zataji a zuba shima a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma

Insha Allahu wannan Matsala ta kau da yaddar Allah.

BUGU DA KARI :

Zaka iya samun man kanumfari ko Na'a Na'a saika samu ruwan dumi saika wanke azakarinka dashi sosai. Saika kawo wannaan man na kanumfarai ko na Na'a Na'a saika shafe zakarinka dashi sosai amma banda kofar da fitari zai fita, mintuna kadan kafin saduwa da iyalinka.

Quoi de neuf dans la dernière version 9.8

Last updated on Nov 20, 2022

YADDA ZAA HADA MAGANIN
Danyar Cita Mai Yatsu
Masoro
Kannufari
Kubewa Danya
Ruwa Kofi Daya

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Maganin karfin Maza 100 mise à jour 9.8

Telechargé par

Caleb Hoi

Nécessite Android

Android 4.4+

Voir plus

Maganin karfin Maza 100 Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.