Kula Da Miji


6.1.0 par Abrahamjr
Aug 12, 2023 Anciennes versions

À propos de Kula Da Miji

Yadda Zan Kula Da Miji Na

Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, hein !

Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki briller abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.

Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.

- Ki bashi abinci a baki

- Ki bashi ruwa ya sha

- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi

- Ki kai masa ruwan wanka

- Ki kuma cuda masa bayansa

- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai

- Ki kwantar masa da hankali

- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki

- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe

- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi

- Ki girmama dukkan 'yan uwansa da abokansa

- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya.

Domin samu cikakken bayani sauke wannan app sannan kayi rate nasa

Mungodé.

'Yar uwa da xaki gane, wadannan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.

Allah yasa mu dace, amine !!

Informations Application supplémentaires

Dernière version

6.1.0

Telechargé par

ÇĥôqÇĥốq-ÇkỉQüåy-KĥįįŤrờį ÇóGįó

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Voir plus

Use APKPure App

Get Kula Da Miji old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Kula Da Miji old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Kula Da Miji

Obtenir plus de Abrahamjr

Découvrir