Sakon Soyayya Hausa Da Turanci


7.2.0 par Abrahamjr
Aug 4, 2023 Anciennes versions

À propos de Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Soyayya da shakuwa

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

A kullum kana k'ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata ya bani k'warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.

Mungodé.

Informations Application supplémentaires

Dernière version

7.2.0

Telechargé par

جاسم محمد الزيادي

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Signaler

Signaler comme inapproprié

Voir plus

Use APKPure App

Get Sakon Soyayya Hausa Da Turanci old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Sakon Soyayya Hausa Da Turanci old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Obtenir plus de Abrahamjr

Découvrir