Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Yayana Mijina icône

7.0.0 by Abrahamjr


Sep 8, 2023

À propos de Yayana Mijina

Français

Yayana Mijina Novel Na Hausa Kyauta

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa professeur ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannaan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa.

Wani daki escalier naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da journal a hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki, eh maman, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki.

Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki famille labarin dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba.

Shekaru asirin da suka wuce.

Quoi de neuf dans la dernière version 7.0.0

Last updated on Sep 8, 2023

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Yayana Mijina mise à jour 7.0.0

Telechargé par

Lasha Mikeladze

Nécessite Android

Android 4.4+

Voir plus

Yayana Mijina Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.